Maganar Gumi Akan Matasan Daa Suka Kashe Deborah a Sokoto

Posted by

Sheikh Ahmad Gummi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, yace ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

“Idan Deborah ta zagi Annabi, kamata yayi a kai kararta wajen hukumar makarantar, daganan kuma sukai ga Sultan sannan gwamnati ta shiga ciki, amma ba kawai ku suntumi makamai ba ku kashe ta” – Gummi

Daga Premium Times Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *