Kukalli BIDIYO Masha Allah Yadda Wani Matashi Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Riwayar Hafs.

Posted by


BIDIYO Masha Allah Yadda Wani Matashi Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Riwayar Hafs.

Kamar Yadda Kuke Gani Mun Samu Wannan Rahoto Daga Shafin Mu Koma Tsangaya.

Wanda Suka Wallafa A Shafinsu Na Sada Zumunta Cewa,

Alhmdulillah Masha ALLAH Al-Ƙur’ani Rubutun Hannu da Riwayar Hafsu.

Muna taya Murna ga ɗan uwa Alaramma Sani Husaini Auwal na Aikin da yake yi na Rubutun Al-Ƙur’ani Mai Girma da Riwayar Hafsu.❣️

Tabbas wannan Al’amari ya faranta mana Rai Sosai, muna Addu’ar ALLAH ya cika masa Burinsa na kammala wannan aiki, ALLAH ya kaɗe hau.

ALLAH ya tsare mana Tsangayun mu ALLAH ya ƙara mana himma da ikhlasi da Jajircewa akan Sha’anin koyar da Al-qur’ani da kuma Aiki da shi. 🤲🏼♥

Tabbas Wannan Ba Karamin Abin Alfahari Bane A Garemu Al’ummar Musulmi Musamman Ma Hausawa.

Domin Zai Taimaka Mana Wajen Fahimtar Alkur’ani Da Saukin Saki Cikin Hafs.

Ku Kalli Bidiyon

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Source:Arewanewseye.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *