Ado gwanja da Naziru Sarkin waka Da Sauran Gamayyar mawakan hausa sunyiwa Atiku Abubakar waka

Posted by

Ado gwanja da Naziru Sarkin waka Da Sauran Gamayyar mawakan hausa sunyiwa Atiku Abubakar waka

Da Dumi Dumi Ado gwanja da Naziru Sarkin waka Da Sauran mawakan kannywood sunyiwa Atiku Abubakar waka

Mawakin kannywood kusan kafatanansu sunyi gamayyar waka wacce sukayiwa dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP sabuwar wakar wakar da tabar baya da kura saboda da ana musu kallon ba yan PDP bane amma kuma sukayi wannan wakar

Duk wani dai wanda aka ganshi a wajen Atiku babban abinda ake zarginsa dashi shine kawai yajene domin ya cika aljihunsa domin bawai waji kaunar sa suke ba

Sai dai kuma ana ganin wannan karan abin yazo daban domin duk arewacin Nigeriya babu wani wanda akafi kyautata masa zaton zaici mulki irin Atiku saboda yadda kasar take

 

 

Sarkin waka sai shike mutum na farko a wannan shekara daya fara yiwa Atiku waka wacce yake cewa sai mun bata wuta wakar data shiga zukatan mutane musamman yan jam’iyyar adawa

Sai gashi a wannan karan mawakin ya kara hada wani group na mawaka wanda ya bawa mutane mamaki da kuma da kara tabbatarwa da cewa Atikun kan iya zama shugaban kasa a 2023

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Source:Hausablogng.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *