KANNYWOOD

Ali Nuhu Zai Angwance Da Wata Yarinya Budurwa Menene Gaskiya?

Jarumi Ali Nuhu Zaiyi WUFF! Da Wata Budurwa, Wannan Shine Labarin Da Aketa Yadawa A Kafan Sada Zumunta, Inda Har An Fara Walkafa Wasu Hotuna Masu Kama Dana Pre – Wedding Pictures, Wato Hotunan Kafin Aure Inda Akaga Ali Nuhun Ya Rungumi Wacce Zai Aura.

Wadannan Ne Hotunan Dasu Fara Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Aketa Rade Radi. Sai Dai Kuma Idan Mukayi Duba Da Kyau Kan Wadannan Hotunan Zamuga Cewa Maganar Da Akeyi Bana GasKiya Bane, Domin Kuwa Hoton Hadashi Akayi Bawai Asalin Ali Nuhun Bane.

Ko A Baya Ansha Yada Irin Wadannan Hotunan Daga Baya Kuma Idan Akayi Bincike Sai A Gano Cewa Sam Ba Haka Abin Yake Ba.

Wannan Ma Ba GasKia Bane, Kuma Har Zuwa Yanzun Bamu Sake Jin Labarin Ali Nuhu Zaiyi Wani Sabon Aure Ba, Yananan Da Matarsa Maimuna Da Kuma ‘Ya ‘Yansa Guda Biyu Ahmad Da Fatima Ali Nuhu.

 

READ ALSO:  Andaki Safarau Da Mr 442 Sunsha Daqyar A Wajen Wasan Da Sukayi

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please