Najeriya sun hallaka riaen’an bindiga Kachalla Gudau, Gwamnatin jihar Kaduna ta ce dakarun.
Bayyana haka a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook. Kwamishinan harkokin cikin gida da tsaro na jihar Samuel Aruwan ne.
Sanarwar ta ce Kachalla Gudau na daga cikin a bindiga da suka addabi hukumomin Chikun, da Kachia.
Ta ara da cewa a samu nasarar kashe ne ranar Lahadi, sakamakon samamen da sojoji suka kai a wasu dazuka na jihar
Kachalla ne a dajin Kankomi inda ya mutu sanadiyyar zubar jini bayan raunukan da ya samu. Aruwan ya ce.
Related posts:
Shin Ko kunsan Mene Ne Bambancin ’Yan Siyasa Da ’Yan Ta’adda a Nigerian?
Tabbas ‘Yan Bindiga Za Su Iya Sace Shugaban Kasa Buhari Cewar Buba Galadima
Dalibai Su Koma Karatu, Gwamnatin Najeriya Ta Umarci Shugabannin Jami'a Su Bude Jami'o'i
Tabbas 'an Kannywood sunyi masa kara bidiyon yadda shagalin bikin Lukman na shirin LABARINA ya kasan...