Anci Qaniyar Safarau Da Mr 442 A Wajen Wasan Da Sukayi a Kaduna
Andaki Safarau Da Mr 442 A Wajen Wasan Da Sukayi – Duniyar kannywood
Yanzun Yanzun mukasamu labarin Cewar anlikidawa mr 442 dukan tsiya dashida
Abokiyar sana’arshi Safara’u kwana Casa’in a wajen wasarsu ta Kaduna ga Bidiyon sai ku kallah anan kasa
https://youtu.be/d1TMPa3fIDg
Kamar yanda kunkagani kuma kunkaji acikin wannam Bidiyon zakuga wasar anfarata cikin lumana da jindadi
Amman daga qarshen ne baiyiwa dadiba ko ayna aka samu matsalarne? Shin laifin wayene mr442 din ne da abokiyar sana’arshi tashi Safaa?
mu shafin KuryaLoaded Anamu ganin koma menene bai kamata aqare wasan acikin tashin hankalina domin kuwa tashin hankali bayasa wani amfani
Allah Ubangiji ya kyauta Muna jiran Ra’ayoyin ku akan wannan Bidiyon Kuga yamuna ra ayin ku a Comment Section Dayake qasan wannan rubutun mungode da ziyartarmu dakunkayi
2 comments