KANNYWOOD

Ansaka cire Ummi Alaqa a Cikin Shirin Dadin Kowa ko miye dili Duba Anan

Ansaka cire Ummi Alaqa a Cikin Shirin Dadin Kowa ko miye dili Duba Anan

Barkanku Da yau Muna maku barka da zuwa shafin KuryaLoaded.ng kaman yanda munka saba kawo maku labaran kannywod yauma

Munzo maku dalabarin Cire Ummi Alaqa a cikin shirin Dadin Kowa Wasa Farin Girki Akwanakkin baya Inhar kana kallon shirin

Alaqa inda mafi yawancin mutane sun santa a wannan Shirin Ana hakan kwatsam bayan dawowa hutu

Kawai kunkaga an sauyata izuwa maryam Yahaya ana cikin hakan kuma ajiya munga ansauyata acikin shirin Dadin Kowa da wata Sabuwar Fuska

Tanbaya anan shin minene dalilib sauyata da wasu fuskokin jaruman? Shin Ummi Alaqa Tayi Aurene ko tayi wani abin ne da yasanya aka sauyata daga shirukkan

Izuwa Yanzun Shafin KuryaLoaded baisan Dalilibba amman zamu bididdigin sanin dalilin insha Allah sai mu kawo maku in har wanda zai fadune

Kalli Bidiyo An sake cire Ummi Alaqa daga shirin dadinkowa/ana cigaba da muhawara kan Soyayyar Anas da Teema

 

READ ALSO:  Innalillahi videon Rawar badala na Dattijon kannywood Tahir Fagge yakuma bayyana Tahir fagge yajawa su Ali Nuhu Zagi.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please