Ashe Wannan Dalilin Ne Yakashe Auran Ado Gwanja Da Matar Sa Maimuna

Posted by

Ashe Wannan Dalilin Ne Yakashe Auran Ado Gwanja Da Matar Sa Maimuna

Ashe Asiri jarumar Izzar so tayi takashe auran matar Ado gwanja Asiri ya tonu

Ado gwanja wanda auren shi ya mutu tare da matarsa maimuna wanda kusan wata biyar basa tare da juna wanda kuma har yanzu baa samu sasanci ba ta koma ba kuma harta fita daga takaba amma Maganar komawa shiru kakeji har yau

Sai dai wani labari da yake riskarmu a wannan lokacin shine cewa wai wata jaruma ce a kannywood tayi mata asiri suka rabu da mijin nata wanda kuma yanzu haka mutane sun fara zagin wannan jarumar akan wannan batun

Mutane dai sunyi mamakin wannan mutuwar auran ganin yadda suke yin soyayya a tsakaninsu kowa a gari ya shaida cewa suna soyayya sosai wanda a kafofin sadarwa sun shada hakan domin aure na wanda akayi shi a idon duniya

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *