Batareda Tsoro ba Jaruma Hadiza Gabon Tayiwa Buhari Allah Ya Isa Akan Bidiyon Zane Fasinjojin Jirgin Kasa

Posted by

Batareda Tsoro ba Jaruma Hadiza Gabon Tayiwa Buhari Allah Ya Isa Akan Bidiyon Zane Fasinjojin Jirgin Kasa

Shahararriyar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood,Hadiza Gabon ta yi martani a kan sabon bidiyon da yan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa na Abuja-Kaduna suka saki.

A cikin wata wallafa da ta yi a shafinta na Instagram, Hadiza wanda aka fi sani da Gabon ta nuna bacin ransa a kan yadda gwamnati ta zuba ido tana kallon yan ta’adda na cin karensu babu babbaka a kasar.

Jarumar ta fito acikin shafinta na Instagram ta yi Allah ya isa Akan rashin tsaron da muke fama dashi a Nigeria.

Hadiza Gabon tace:

https://www.instagram.com/reel/CgZKtj1I-g2/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Wannan magana da Hadiza Gabon, ba Karamin marar tsoro ne zai iya yinta ba. Saidai muce Allah ya sakawa Gabon da gidan Aljanna Sakamakon nemawa talakawa hakkinsu da takeyi.

 

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *