Bidiyon Maryam Yahaya Kan Cinyar Wani Saurayi

Posted by

Bidiyon Maryam Yahaya Kan Cinyar Wani Saurayi Yaja Mata Abun Magana! Wani Tsohon Bidiyo Da Muci Karo Dashi Na Jaruma Maryam Yahaya Kan Cinyar Wani Saurayi Suna Shan Soyayya Yajawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta.

Shafin Jakadiyar Arewa Na Instagram Shafin Ne Su Wallafa Wannan Bidiyon, Sai Dai Bidiyon Ba Yanzun Akayi Shi Ba. Anyishi Ne Tun Shekarar Daya Gabata Ko Kuma Ma Iya Cewa Kila Shekara Biyu Ko Fiye Da Haka.

Duk Da Bamusan Koshi Wanene Wannan Saurayin Ba. Amma Dai Mutane Sun Nuna Bacin Ransu A Kan Wannan Bidiyon Domin Ko Shi Waye A Gareta Bai Kamata Suyi Irin Wannan

DUBA WANNAN: Ā Tohfa Wata Sabuwa Khadija Yobe Tafito Ta Fadi Wata Magana Akan Ali Nuhu Da Kowa Bai Taba Tunani ba

Bidiyon Ba. Tunda Ba Mijinta Bane Shi.

https://youtu.be/HEMqxZm5ej8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *