Bidiyon Ummi Rahab a Tiktok bayan tayi aure ,ko mijinta ya kyaleta tayi tiktok?

Posted by

Bidiyon Ummi Rahab a Tiktok bayan tayi aure ,ko mijinta ya kyaleta tayi tiktok?

Bidiyon Ummi Rahab a Tiktok bayan tayi aure ,ko mijinta ya kyaleta tayi tiktok?

Bayan an daura auren ta da kwanaki kadan sai kawai aga ta saki sabon bidiyon ya a tiktok shin ko da yardar mijin nata take yi shine abinda mutane suke so su sani

Ummi Rahab dai kafin tayi aure ta kasance babban a social media inda babu kafar da natayi itace tiktok itace Tweeter itace instergram harda tiktok kuma tana da tarun masoya saboda kyanta wasu suke bibiyar ta

Sai dai kuma tana cikin tashe ta samu miji tayi aurenta hakan yasa mutane jin dadi duba da bata biyewa shashancin film ba tayi aurenta mutane sun tayata murna kwarai da gaske

Sai dai kuma ko ina ba ajeba dayin bikin nata saiga sabin bidiyonta a manhajar tiktok yana yawa yayinda jama’a da dama suke tambaya shin ko wai da yardar mijin takeyi ko kuma bai saniba

Duba Wannan: wani Babban al’amari ya faru a shafin jaruma Nafisa Abdullahi wanda har tayi mummunan martani ga Hausawa

Sai dai ana ganin mijin nata shima dan cikin masana’antar ta kannywood sannan kuma mawaki ne daya dade yana waka wanda ake kira da lilin baba a kwana kwanan nan ne dai lilin baban ya fara tashe yayin da suke yin wani shiri mai suna wuff inda anan jama’a da dama sukasanshi

Ana ganin yin tiktok a wajen ummi Rahab ba komai bane a wajen mijin nata inda ake ganin shima zai iya barta tayi duba da irin kaunar da yake mata sai dai kuma ana ganin bai kamata ace da auran taba kuma tana Wannan shashancin gwamda tabar yan mata wa’yanda basu da aure suyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *