Cike Wani Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso Gabas Na Nigeria NEDC

Posted by

Cike Sabon Tallafin
Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso
Gabas Na Nigeria NEDC

Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa
Maso Gabas Na Nigeria NEDC
Ƙungiyar raya yankin Arewa maso gabas ta Nigeria wato North east
wanda take kunshe da jahohi shida wadda suka hada da

READ ALSO: Yakamata Kasan Wannan In Kana Daga Cikin Wada Suka nemi tallafin RRR

  • Gombe
  • Bauchi
  • Maiduguri
  • Yobe
  • Adamawa
  • Taraba

Zata bada tallafin karatu ka masu karamin karfi wato talakawa da
suke wannan yankin domin tallafawa rayuwarsu da kuma rage
marassa ilimi a wannan yanki
Yadda zaka cika shine ka shiga

https://apply.nedceef.gov.ng/applicant/signup

idan ka shiga zaka cike form din kasa
Sunanka na
Sunan kaka koh inkiya
Sai sunan Baba
Sai email address dinka email din dole yazama mai amfani saboda
verification da zakayi kafun ka samu daman cigaba da registration
Sai kasa password kasake saka irinsa a kasa saikai submit
Daga nan saikaje kayi verification na email dinka ta hanya dubah
inbox naka domin dubah saƙon su saika bi link din da akasama a
wurin
Idan kayi verification yayi saikazo ka cigaba da cike form din ka
harka gama
Allah ya bada sa a

5 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *