KANNYWOOD

Da auren ki kike rawar wakar Tinubu Zazzafan martanin ga Rashida mai sa ‘a

Da auren ki kike rawar wakar Tinubu Zazzafan martanin ga Rashida mai sa ‘a

Rashida mai sa a daya daga cikin manyan jarumai a cikin kannywood kuma tsohuwar jaruma wacce tayi suna a kwanakin baya itace ta yi tsohon film mai suna jamila da jamilu

Ta kasance daya daga cikin matan yan siyasa a Kano kuma tsohuwar SSA ta gwabna ganduje wacce yanzu aka sauketa

Rashidan dai sunyi wakar siyasa tare da fitaccen mawakin siyasa mai suna rarara inda sukayi bidiyon wakar mai suna Jagaba shine gaba sai dai kuma dabar baya da kura

Jaruma Stephanie ta shirin Dadin kowa tayi cikekken bayani akan wakar yabon Manzon Allah S.A.W da tayi wanda jama suke cece-kuce a kai

Yayinda mutane suke tayi mata martanin cewa da auranta amma take rawar da waka ko a zatonsu tana da aure sai dai wasu naganin tsohuwar jarumar fa bata da aure domin ba a taba haka ba mace da aurenta kuma ta fito tayi bidiyon waka sai dai kuma ko tsarinne ya chanja a cikin kannywood din

Ana ganin ma rashidar ai tayi girma da rawa da kuma waka amma kuma sai gashi harda ita acikin sabuwar wakar ta rarara kuma wakar tayi suna domin har gasar rawa akasa akan wakar

Sai dai kuma fa tasha martani masu zafi yayin da ake ta fadar bakaken maganganu akanta da kuma jan hankalinta akan ta tafi tayi aure yafi mata Wannan harkar tunda dai yanzu babu abinda ya rage mata face aure yayin da wasuma ke ganin tana daya daga cikin manyan jarumai mata masu kudi

Allah dai ya rufa asira ya kuma kiyaye mana tarbiyyar iyalanmu ace mace kamar wannan mai yawan shekaru kuma tana rawa da waka wacce duniya zata gani

READ ALSO:  Yadda Wasu Maqaryata Suketa Yada Qaryar Mutuwar jarumar Film Aisha Humairah

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please