KANNYWOOD

Ga dukkanin alamu Ado gwanja zai mayarda matarshi nan bada jimawaba

Ga dukkanin alamu Ado gwanja zai mayarda matarshi nan bada jimawaba

Da Yiwuwar Mawaki Ado Gwanja Ya Kusan Maida Tsohuwar Matarsa Maimuna Dakinta, Wasu Alamu Dasu Bayyana, Sun Nuna Alamun Kamar Ado Gwanja Ya Gama Tsaf Wajen Maido Da Matar Tashi Dakinta, Inda Da Yiwuwar Amaida Auren Nasu.

 

KALLI: gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa

 

Wasu Bidiyoyi Da Masoyan Ke Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta Ya Nuna Tsoffin Masoyan Sunata Jaddada Soyayyar Tasu, Idan Baku Manta Ba, Watannin Baya Ne Muka Sami Labarin Ado Gwanja Ya Saki Matar Tashi.

Inda BayanHaka Har Mu Sake Samun Labarin Cewa Ta Kammala Iddarta, Yanzun Kuma Alamu Ya Nuna Kamar Gwanjan Yana Kokarin Maidata Kan Kadarinta. Wadaddan Bidiyoyin Sune Ske Nuna Kamar Gwanjan Yana Kokarin Maida Matar Tashi.

READ ALSO:  Shin Kokunsan Soyayyar Dake Tsakanin Isa Ali Fantami da Jaruma Hadiza Gabon

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please