Ganduje Yabada Umarnin Roshe Wani Gini Mallakin Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara.

Posted by

DA DUMI-DUMINSA: Ganduje Yabada Umarnin Roshe Wani Gini Mallakin Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara.

Kamar yadda Shugaban Hukumar Karota na Jihar Kano Baffa Babba Dan agundi ya bayyana.

Gwamnatin Jihar Kano ta umarci a rushe wani Gida dake daf Gidan Marigayi Malam Nasiru kabara, Wanda Abduljabbar Nasiru kabara ya ce mallakinsa ne.

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa shi Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara ya mallaki

DUBA WANNAN:  

wannan Gida ba bisa ka’ida kamar yadda binciken datayi kafin bada umarnin rushewar ya tabbatar mata.

Rahoto Daga:-

Abdullahi Usman Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *