Hotunan Yanda Wata tsohuwar matar Gwamna datayi Wuff da wani matashin

Posted by

Hotunan Yanda Wata tsohuwar matar Gwamna datayi Wuff da wani matashin

Hotunan tsohuwar matar Gwamna da sabon matashin da tai wuff da shi

Kyawawan hotunan tsohuwar matar marigayin gwamna da matashin da tayi wuff da shi sun matukar kayatar da masu kallo.

Hajiya Hauwa, tsohuwar matar marigayi tsohon gwamnan jihar Taraba, Danbaba Suntai wacce tayi wuff da matashin bayan shekaru 2 da mutuwar mijinta.

A hotunan da suka bayyana, alamu na nuna ana cin soyayya mai dadi tsakanin Hajiyar mai shekaru sama da 50 da matashin mai shekaru sama da 30.

Pictures of the Governor’s ex-wife and the new young man she wuff with

The beautiful pictures of the ex-governor’s ex-wife and the young man she wuffed with were very captivating to the viewers.

Hajia Hauwa, the ex-wife of the late former Taraba State governor, Danbaba Suntai who wuffed the teenager two years after her husband’s death.

In the photos that appear, there are signs of a sweet love affair between Hajiyar, who is in his 50s, and a young man in his 30s.

CHECK OTHER RELATED POSTS 

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *