I ๐—ฑ๐—ฒ๐˜€๐—ถ๐—ด๐—ป๐—ฒ๐—ฑ ๐˜๐—ตis๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐—ง๐˜‚๐—ฏ๐—ฒ ๐˜๐—ต๐˜‚๐—บ๐—ฏ๐—ป๐—ฎ๐—ถ๐—น๐˜€ ๐—ผ๐—ป ๐—–๐—ฎ๐—ป๐˜ƒ๐—ฎ ๐Ÿ˜„ (in my free time)

Posted by

๐—œ ๐—ฑ๐—ฒ๐˜€๐—ถ๐—ด๐—ป๐—ฒ๐—ฑ ๐˜๐—ต๐—ฒ๐˜€๐—ฒ ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐—ง๐˜‚๐—ฏ๐—ฒ ๐˜๐—ต๐˜‚๐—บ๐—ฏ๐—ป๐—ฎ๐—ถ๐—น๐˜€ ๐—ผ๐—ป ๐—–๐—ฎ๐—ป๐˜ƒ๐—ฎ ๐Ÿ˜„ (in my free time)

Canva wata software ce da take bawa mutane damar kirkirar hotuna irin wadannan cikin sauki kuma a kankanin lokaci

Nafara amfani da Canva wajen shekara guda yanzu, kuma ina amfani da ita ne saboda yadda naga ana yawan samun Freelancing Job da ita

Aikina na 2 dana fara samu a Upwork.Com Canva Design ne, duk da akwai mutane da dama da suke ganin idan ba Photoshop kake design dashi ba kai ba Graphic Designer bane

Amma ni a ganina abin da mutum yaga zai fi masa (idan kana aikin Freelancing) to shi yakamata yanayi

Kullum idan kashiga Upwork zaka ga duban mutane da suke neman wanda ya iya amfani da Canva domin yayi musu wani aiki

Idan kana neman fara Graphic Design kuma baka da damar fara amfani da Photoshop to katafi Canva, imma zaka nemi kudi da ita ne ko kuma zaka tsara hotuna ne domin wani aikinka

Idan Freelancing kake yi da Canva zaka samu aiki a wadannan sites din,๐Ÿ‘‡

Upwork.com – Fiverr.com – Freelancer.com

Allah yabamu sa a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *