KANNYWOOD

Ikon Allah Ne Domin Ban Taba Tunanin zan shahara A Masana’antar Kannywood Ba -Azima ta Gidan badamasi

Ban Taba Tunanin zan shahara A Masana’antar Kannywood Ba -Azima ta Gidan badamasi

Ban Taba Tunanin zan shahara A Masana’antar Kannywood Ba -Azima ta Gidan badamasi

Hauwa ayawa wacce akafi sani da Azima gidan badamasi ta bayyana cewa itafa bata taɓa tunanin zata shahara acikin harkar fim ba amma kuma gashi yanzu har jagorantar film nakeyi

Jarumar da yar asalin jihar Kaduna ce Tayi godiya ga Allah inda tace tun tana karama take da burin yin film kuma data girma Allah ya cika mata burinta inda tace alhamdulillah

Jarumar dai ta fara suna ne acikin shirin gidan badamasi shiri me nisan zangon na arewa 24 inda ta fito a Yar Alhaji kuma tana taka rawar gani sosai sai kuma wani shiri shima wuff nasu lilin baba wato mijin ummi Rahab wanda da ita da ummi rahab sune kusan jarumai mata kawai acikin shirin

Inda wasu kuma ke cewa ai shahara a wajen yar film ba wuya kawai dai ta samu asakata acikin Film shine abu mai wahala sai dai kuma tun a baya ana zargin masu shirya film da amfani da jarumai kafin su saka su acikin film saboda sunsan idan suka fito zasu shahara

Sai dai kuma ba lallai abinda ake zargi lallai haba neba sana’ar film dai sana’a ce da yan mata sukafi yawa acikinta kosan su sunfi son nanaye fiye da maza

Jarumar tace itafa ko iya haka ta tsaya ta godewa Allah tunda bata taba tunanin zatayi suna hakaba

READ ALSO:  Tohfa Ta Tabbata Fati Washa Itace Ta Maye Gurbin Nafisa Abdullahi a Labarina Kalli Bidiyon

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please