Illar Matsalar Shaye Shaye Bidiyon Yadda wani Matashi ya jefa wata tsohuwa Mai shekaru 80 Rijiya

Posted by


Illar Matsalar Shaye Shaye Yadda wani Matashi ya jefa wata tsohuwa Mai shekaru 80 Rijiya

Wani matashi ya tura wata tsohuwa ‘yar shekara 80 cikin wata rijiya ta mutu a Kano.

Matashin mai suna, Naziru Magaji, dan shekara 25 da ke kauyen Kununu Yalwa Danziyal, karamar hukumar Rimin Gado ta Jihar Kano ya tura wata tsohuwa, Habiba Abubakar, mai shekaru 80 cikin wata rijiya mai zurfi.

Naziru ya ce ya sha kwaya ne kuma cikin buguwarta ne ya je ya aikata wannan danyen aiki.

Gabidiyon Hirar Jami’an Tsaro Da Matshin

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *