Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna, A Karon Farko Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Iyalansa Wurin Wasa

Posted by

Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna, A Karon Farko Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Iyalansa Wurin Wasa.

Inda Ya Dauki Matarsa Amaryar Wato Safiyya, Tare Da Dan Karmin Yaron Su, Yayi Sabon Wasan Nashi Ne A Filin Murtala Square Dake Cikin Garin Kaduna Wajen Mutane, Ya Jawo Cece, and Wannan Lamarin.

Kuma Yanayin Shigar Da Matar Tashi Tayi Ba Yanayi Bane Daya Kamara Ace Ta Shiga Cikin Mazaje, Inda Ta Fito Ba Hijabi A Jikinta, Inda Da Yawan Mutane Suke Ganin Rashin Dacewar Abin Da Adamun Yayi

Anan Ku Kalli Cikakken

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *