Innalillahi Wa’inna IlaihinRaj’un Allah yayiwa Nura Mustafa Waye Rasuwa

Posted by

Innalillahi Wa’inna IlaihinRaj’un Allah yayiwa Nura Mustafa Waye Rasuwa

Innalillahi Wa’inna IlaihinRaj’un Kullum Nafsin Za’ikatil Maut Kowanne Rayuwa Zai Dandani Zafin Mutuwa Munsamu Labarin Allah yayiwa Nura Mustafa Waye Rasuwa Director Din Shirin Izzarso Mai Dogon Zango

 

Munsamu Labarin Daga Majiya Mai Qarfi Daga Shafin Producer Din Shirin Izzar So Waton Lawan Ahmad Wanda akafinsani Da Umar Hashim A cikin shirin izzar so

Jarumi Lawal Ahmad ya Wallahfa Rubutun tareda Photon Margayin Director din Shirin film din izzar So Waton Nura Mustafa Waye Kamar Haka

Innalillahi wainnailaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO Za Ayi Zanaidarshi Karfe 11 Na Safennan A Gidansa Goren Dutse Primary Insha Allah, Allah Ya Yafe Masa Kurakuransa Amin, Allah Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Imani Amin.

Shi Margayin Nura Mustafa Waye Matashine Wanda Ke Qaunar Mazon Allah sosai  inda zaka fahimci hakan tin acikin shirin sa dayake bayarda umarni Anyi jana’izarsa ne a Safiyar yau Lahadi 3 ga watan July Shekarar 2022

Allah Ubangiji yamashi rahama mukuma yamana sauqin tamunidan tazo

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Lawan Ahmad (@lawanahmad)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *