Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Babban Jarumin Cikin Masana’antar Kannywood Ali Artwork

Posted by

Assalamu alaikum barkan ku da sake kasancewa damu cikin labaran kannywood na safiyar yau daga shafin ku KuryaLoaded.Ng.

Ali Artwork

inna lillahi wa inna ilaihirrajiun!

Allah yayiwa babban jarumin barkwanci na kannywood rasuwa wato Ali artwork (madagwal) Allah yajikansa da rahama.

Gaskiyar magana akan mutuwar ta jarumi kuma comedian, a masana’antar kannywood Ali artwork.

Ali artwork wanda akafi sani da Madagwal ya karyata cewa ya mutu kawai wasu daga cikin makiyan sa sune suke yada labaran karya akan cewa” ya mutu.

Kulli nafsin za’ikatul ma’ut: hakika dukkan rai sai an dandana Mata mutuwa don haka saurin me kuke idan lokaci na yayi dole zan bar duniya komin yadda nakeson ta.

Amma maganar gaskiya ban mutu Ba da raina don haka masu yada irin wannan kudaina hakan bai kamata ba cewar Ali artwork Madagwal.

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *