Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib)
- Advertisement -
Wacce Akafi Sani Da Julaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijinta Ta Shiga Harkar Fim Din Hausa.
Jarumar Da Ta Fara Shahara A Shirin Gidan Badamasi, Tayi Babban Bayani. Inda Tace Tana Alfahari Idan Ta Tuna Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa Da Namiji.
- Advertisement -
Ta Bayyana Cewa Ita Ba Domin Fim Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijin Nata Ba. Kamar Yanda Mutane Suke Tunani. Sai Dai Don Wani Dalili Na Daban.