Kalli Yadda Akayi Sallar Jana’izar Matar Data Rasu Ana Shagalin Bikin Jaririn Ta

Posted by

Kalli Yadda Akayi Sallar Jana’izar Matar Data Rasu Ana Shagalin Bikin Jaririn Ta

Wata matashiya matar aure data rasu yayin tsaka da bikin shagalin sunan jaririn ta lokacin allah yayi mata rasuwa tace ga garin ku nan.

Jaridar JanzakiTv Sunruwaitoh Allah yayiwa wata matar aure rasuwa ranar shagalin murnar bikin zagayowar jaririn data haifa yayin da ake tsaka da gudanar shagalin sunan a cikin gidan matar auren.

Hakika wannan mutuwa ta girgiza al’ummar da suka halarci wannan taro a wannan cikin gidan matar bayan bayyana rasuwar ta jikin mutanen duk yayi sanyi.

Hakika mutuwa wata abace da kowani mutum saiya dandana don haka bai kamata al’umma suyi mamaki ba domin idan lokaci yayi koda ciwo ko babu sai antafi lahira.

Yanzu haka cikin yan uwan marigayiyar wata baiwar allah tace zata dauki jaririn yar uwarta ta rike shi har abada awajen ta sakamakon maraicin daya same shi.

Kuci gaba da kasance da shafin gidan labarai kowace rana wato Janzakitv. mungode da ziyartar shafin mu kuci gaba da kasancewa damu kowani lokaci.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *