LABARAI

Malama Hafsat (Lami) Har Yanzu Ita Da ‘Yarta Suna Tsare A Hannun ‘Yan Bindigan Da Suka Kwashe Fasinjojin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja

Yanzun Mukaci Karo Dawani Labarin Da Hotunan Da Shafin Rarita Ya Wallafa Nacewa Haryanzu Cikin Mutanenda ‘Yan Bindiga Sukayi Garkuwa dasu

A cikin Jirgin Qasa Dake Daukar fasinjoji Daga Abuja Zuw kaduna Ko Daga Kaduna Zuwa Abuja haryanzu

Malama Hafsat (Lami) Har Yanzu Ita Da ‘Yarta Suna Tsare A Hannun ‘Yan Bindigan Da Suka Kwashe Fasinjojin Jirgin Kasan Abuja/Kaduna

Hoto: Rariya

Duk da cewar Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya shiga maganar inda aka kara samun nasarar sakin wasu daga cikin wadanda ake garkuwa da su din, amma dai har yanzun ba a saki Malama Hafsan ba.

Hotunan fasinjojin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna guda bakwai da ‘yan bindinga suka saki a yau bayan Sheikh Gumi ya shiga maganar.

Sheikh Gumi da wadanda ya sanya baki aka saka mutum 7

Idan ba a manta ba Yan Uwanmu Wayenda Suke Hannun Yan Ta’adda Sakamakon Attack Din Jirgin kasa na kan hanyar kaduna Zuwa Abuja da ya Faru kimanin watanni Hudu da Suka wuche suna cikin wani mummunan hali na duka da cin zarafi da azabtarwa.

Tare Da Barazanar Idan Ba’a Gaggauta Biyamusu Bukata ba Zasu Zamarda wajen kwata.

Aĺlah muke Roko ka Kubutar dasu Chikin Aminchi.

Allah ya kubutar da su da sauran wadanda ke tsare a hannun ‘yan Bindigan.

SOURCE:JANZAKITV.COM

READ ALSO:  ‘Yan bindiga sun kashe sojoji biyar a jihar Anambra

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please