Masha Allah Yanzu Yanzunan: An Zabi Farfesa Sheikh Ibrahim Ahmad Makari A Matsayin Limamin Ka’aba

Posted by

Masha Allah Yanzu Yanzunan: An Zabi Farfesa Sheikh Ibrahim Ahmad Makari A Matsayin Limamin Ka’aba

Yanzun Nan Majiyarmu Tasamu Labarin Cewar Anzabi professor kuma babban malami addinin musulunci a Nigerian Amatsayin Daya daga ciki.

limamai na masallacin harami dake a makkah waton masallacin Kha’abah  Munsamu labarin anzabi prof maqari din ne a yau kamar yanda aka wallafa a wani rubutu da shfin JanzakiTv sukayi a shafin nasu A maraicen yau

“Alhamdulillahi godiya ta tabbata ga Allah, kwamitin da ke tantance ƙarin sabbin limaman masallacin Ka’aba, da ake ɗauka a duk shekara ya zaɓi baƙar fata na farko daga #Afrika wato babban limamin masallacin ƙasa dake Abuja #Prof. Sheikh Ibrahim Maƙari a matsayin ɗaya daga cikin Limaman masallacin harami wato #Ka’aba.

Lallai wannan babban abin alfahari ne ga dukkan musulman Najeriya da Afrika baki ɗaya, shi yasa aka ce a sanar da ɗaukacin al’ummar musulmi wannan labari don kowa da kowa ya taya Sheikh Ibrahim Maƙari murnar samun wannan matsayi.

Don Allah ana buƙatar al’ummar musulmi duk wanda ya ci ƙaro da wannan labarin ya yi comments na fatan alheri ga malam sannan ya tura shi zuwa sauran groups don ƴan’uwa musulmi su ƙara yiwa malam murna da addu’a.

Muna fatan Allah yasa wannan matsayin daya samu ya amfani dukkan musulman Nijeriya da Afrika dama duniya baki ɗaya ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *