Mawaki Nazifi Asnanic ya karyata abin da jaruma Hadiza gabon ta fada akansa sannan kuma yace sai ya rama

Posted by

Mawaki Nazifi Asnanic ya karyata abin da jaruma Hadiza gabon ta fada akansa sannan kuma yace sai ya rama

Shahararran mawakin kannywood Nazifi asnanic ya wallafa hoton sa tare da yana mai murnar zagayowar ranar haihuwar sa, inda wasu daga cikin jaruman kannywood suka wallafa hoton nasa a shafukansu na sada zumunta Istagram kamar yadda shima ya wallafa daa farko jaruma Hadiza gabon ita ta fara wallafa hoton mawakin inda take cewa Happy Birthday Nazifi Asnanic.

To sai dai kamar hakan da jarumar tayi masa ba gaskiya ya fada ba, domin ba ranar zagayowar haihuwar shi bace hakan yasa mawaki Nazifi Asnanic ya bayyana cewa tunda jaruma Hadiza gabon tayi masa haka shima sai ya rama.

Ga vedion abinda ya fada nan

RELATED POSTS: Kotu ta daure wani matashi bayan karuwa ta mutu su na tsaka da lalata

RELATED POSTS: Yadda Hotunan Wani Magidanci Bahaushe Tareda Iyalansa Ya Janyo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *