KANNYWOOD

Ran Malam ya ɓaci Hakane Tarbiyyar Yan Film Din Ummi Rahab da lilin baba

Ran Malam ya ɓaci Hakane Tarbiyyar Yan Film Din Ummi Rahab da lilin baba

Wani malami yaga sababbin hotunan ummi rahab da mijinta lilin baba wanda suka saki a shekaran jiya wanda suke shan soyayyya harda rungume juna kuma suka watsa a Social media

Bama iya malamin ba har wa’yanda suka san ciwon kansu kuma suke da kishin aure basa goyon bayan abinda ummi rahab da lilin baba sukeyi wai da sunan aure wannan cin fuska ne da sunan soyayya

Malamin shine malimin da aka kora daga limanci akan ya fadi gaskiya kuma mutanen gari auka dinga yabonsa da jinjina masa sai gashi yanzu ya biyo takansu lilin baba da ummi rahab domin ya fada musu gaskiya da kuma ankarar dasu akan kimar aure

Daman kuma jama’a najin haushin abinda su lilin baba suke da sunan tsokanar marassa aure domin suji haushi suje suyi

Malamin yace bada iyasu yake ba harda wayanda nasu be fito filiba inda yake jan kunnen duk wanda keyin bidiyo da matarsa kuma yake haɗawa domin hakan kamar cin amanar aure ne

READ ALSO:  Sanadyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jhar Zamfara. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please