LABARAI
SARKIN KANO YA NAƊA KALIFAN MUHAMMADU SUNUSI NA ƊAYA.

SARKIN KANO YA NAƊA KALIFAN MUHAMMADU SUNUSI NA ƊAYA.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya naɗa ɗan tsowan Sarkin Kano Kalifa Muhammadu
Sanusi na daya sarkin Kano na 11 a jerin sarakunan Fulani Alhaji Habu Yazidu Basdani Sunusi, a matsayin kalifan Gidan sarki na Wudil da ke jihar.
Tirkashi Wani Tsoho Ya Auri Jikanyarsa Yaki Kuma Yarda Ya Sake Ta A Garin Tsafe
Sarkin Kano ya yi naɗin ne a ranar Juma’ar ba ta gabata a can gidan Kalifa Sunusi da ke
Wudil, a lokacin naɗin sarkin ya jagoranci yiwa jihar Kano da ƙasa baki ɗaya addu’o’in zaman lafiya, da kuma zikirin Juma’a.
One Comment