Bayan sallamar shi daga limanci masallaci juma’a na Apo a ranar asabar, sheikh Nuru khalid ya samu wani masallaci da zai ci gabs da limanci.
Wannan da ya faru ne a ranar da kwamitin na Apo ta daga katan da shi a limanci ta, bayan ya dakatar da shi tun da farko.
A mako dai ya gaba ta ne kwamitin masallaci, karkashin sanata sa’adu Dansadau ya fitar da sanawa cewa su sallamar shi daga limanci saboda hudubarsa ta a ranar juma’a a kan matsatar tsoro.
Jaridar Aminiya ta rawaito cewa sheikh Nuru khalid ya ce tuni kwamitin Gudanarwar sabo masallaci juma’a Dan ake gina a unguwar ma’aikatan babban bankin Najeriya (CBN), ya ba shi limanci a can.
Unguwar (CBN) ta ce ” da yarda Allah zan fara jan sallah a sabon masallacina ranar juma’a nan mai zuwa, saboda a matsayinmu na limamai, dole sai mutum ya samu wajen da zai rika limanci.
A hira sai da jaridar malamin ya ce dallin sallamar shi daga masallaci na Apo a matsayin kaddararsa, saboda ya fadi gaskiya ne.
Shin da babbar malamin yayi hudubar a ranar juma’a a kan gwanatin Najeriya ta gaza magance mastalar tsaron da ya addabi al’umna, musamman me a kan harin jirgin da aka kai a tsakanin Abuja zuwa kaduna a makon da ya gabata.