Shek Daurawa Ya Goyi Bayan Rahama Sadau Akan Saka Sarkar Kafa

Posted by

Shek Daurawa Ya Goyi Bayan Rahama Sadau Akan Saka Sarkar Kafa

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta KuryaLoaded

Babbar jarumar kannywood rahama sadau ta samu goyon baya a gurin babban malamin addinin musulunci

KARANTA: Kukalli Bidiyon Rahama Sadau na Indian Mai suna – Khuda Hafiz

Wanda hakan ya biyo bayan da ya hiyi bayan sarkar kafa da take sakawa

Wannan labarin ba karamin burge fitacciyar jarumar kannywood rahama sadau ba

Haka zalika zataji dadin kara saka abinta a kowane lokaci take ao ba tare da taji haushin kalaman mutane ba

KARANTA: Ku Kalli Sabon Fim Din Indian Da Rahama Sadau Ta Fito a ciki

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta KuryaLoaded

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *