KANNYWOODLABARAI

To Hanyar Zuba Mata Guba Acikin Lemu, Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kawaye 3 Sun Kashe Kawarsu Har Lahira.

To Hanyar Zuba Mata Guba Acikin Lemu, Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kawaye 3 Sun Kashe Kawarsu Har Lahira.

Yadda wasu Yan mata su uku suka hallaka Abokiyar su ta Hanyar bata guba acikin lemun. Jaridar Tsalle daya ta ruwaito rahoton.

“Aslm yan uwa ku saka kawata an Addu’a Allah yayi mata Rahama ya gafarta Mata,” said Jaridar ta Wallafa Kamar Haka. Wlh kawayenta su 3 suka bata Poison (guba) A cikin lemo anan take ta rasu 8:30am, Ta rasu jiya Karfe 10:00am. Please, Mata Addu’a, Yanxu haka a kama wadan da sukayi Mata Abun.

Allah Ina zamuje rayuwan Kai jamaa Muji tsoron Allah.

Aishatu Muhammad Inji

To Muna Rokon Allah, you may say, “Yaji kan want ton baiwa tasa yayi mata rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.”

READ ALSO:  Mun So Mu Yi Sulhu Da Iyayen Fatima Tunda Aka Yanke Kafarta, Amma Sun Ki Ba Mu Hadin Kai, Cewar Mahaifiyar Aliyu

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please