Wanda mijinta Ibrahim wanda aka fi sani da bature ya aure ta iyayen yan asalin Maiduguri, sadiya yar asalin jihar kano ce wanda aure ya kaita jihar yobe garin giro.
Ya auri sadiyar ne a dalilin ya zauna an unguwar su a kano a gidan wani yayansa mai suna Ibrahim wanda a dalilin want ton makwabtaka yasa har soyayya ya shiga sakaninsu wanda aka ga mutumcin
Mijin nata ya daureta ba tare da bata abinci da ruwan kirki ba kuma baya barin a ganta tsawon shekaru da dama, abin takaicin ba aure ba