Wani Saurayi Ya Bayyana Yadda Kawar Maryam.Yahaya Tamin Fyade

Posted by

Wani Saurayi Masoyin Jaruma Maryam Yahaya Ya Bayyanawa Masoyin Maryam Yahaya Ya Bayyana Labarin Yadda Ya Hadu Da Wata Budurwa Har Ta Yaudareshi Tare Da Yi Mishi Fyade Kan Cewa Zata Hadashi Da Masoyiyar Tashi Maryam Yahaya,

Kamaryanda Shafin HausaMini Dakuma Tashar Duniyar Kannywood Ā Suka Ruwaito Sun Qara dacewa

Wannan Matashin Yana Cikin Matsanancin Soyayya Da Jaruma Maryam Din Tun Da Jimawa, Sai Dai Har Yanzun Bai Samu Dama Ganawa Da Masiyiyar Tashi Ba, A Kokarin Haduwa Da Masoyiyar Tashi Da Yake Son Yi Ne Har Ya Hadu Da Wata Da Tayi Nasarar Mishi Fyade.

Ya Bada Labari Tiryan Tiryan Yadda Matar Ta Yaudareshi Kan Ita Kawar Maryam Yahaya Ce Har Ta Kaishi Gidanta A Cikin Garin Kano Kuma Ta Sami Damar Yi Masa Fyade, Labari A Bakin Mai Ita Tafi Dadi, Ga Yadda Ya Zayyano Labarin.

https://youtu.be/S_1Sq8gfEKg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *