KANNYWOOD

Wannan Bidiyon Rawar Fatima Ali Nuhu Yabarmata Baya Da Qura

Wannan Bidiyon Rawar Fatima’s Ali Nuhu Yabarmata Baya Da Qura

Assalamualaikum  wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto.

Fatima yar gidan sarki ali nuhu ta saki wani sabon video inda take rawa a cikin dakin ta.

Wanda wannan shine karon farko da aka fara ganin yadda yar sarkin kannywood ali nuhu take yin rawa.

Amma wasu sunyi mamaki cewar meyasa ali nubu baiyi wa yar sa fatima fada ba akan abinda tayi

Inda a hannu guda ka wasu suke ganin cewa ba yadda za,ayi ya iya hanata tayi rawa domin shima yana yin rawa

READ ALSO:  Allah Sarki Adaman Kamaye to "Taja Kunnen sa daya Tsaida Gaskiya" Danta Na Cikinta Murnar Samun Aikin Costum

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please