LABARAI

Wannan Shine Bidiyon Dayasa Gwamnatin Kano Ta Kama Shagirgirbau Bayan Yasakeshi a Duniya

Wannan Shine Bidiyon Dayasa Gwamnatin Kano Ta Kama Shagirgirbau Bayan Yasakeshi a Duniya

Kamar yadda kowa yasan dan wasan barkwancin nan mai suna Shagirgirbau wanda yake harkar Comedy, ya aikata wani laifi wanda aka bada umarnin kama shi sannan kuma a tsare shi a wata Kotu dake jihar Kano.

Kamar yadda shafin Northern Vine suna wallafa a shafin su na Instagram cewa: Kotu ta bada umarnin tsare mai barkwanci Shagirgibau kan zargin batancin da yayi daga Sultan Ismail jihar Kano.

Wata kotu dake jihar Kano ta bada umarnin maka dan wasan barkwancin nan Shagirgirbau wanda yake wallafa bidiyoyin nasa a kafafan sada zumunta na soshiyal midiya, wanda yake abubuwan barkwanci a cikin bidiyoyin nasa har ma ya sami samoya da dama.

Kotun ta bada umarni a tsare shi har zuwa ranar takwas 8 ga wannan watan da muke ciki, bayan nan kuma zaā€™ayi zama na sauraran karar sa da Gwamnatin jihar Kano tayi.

Tohfa Ta Tabbata Fati Washa Itace Ta Maye Gurbin Nafisa Abdullahi a Labarina Kalli Bidiyon

Bayan wata bidiyo ta Shagirgirbau ya wallafa wanda Gwamnatin tayi zargin cewa, yayi wannan bidiyon ne ga Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar ganduje da wasu mukarraban Gwamnatin guda biyu 2.

READ ALSO:  Kalli Bidiyon Wani Abun Alā€™ajabi Daya Faru Bayan Yarinya Yar Shekara 13 Ta Rubuta Al-qurā€™ani A Katsina

Bidiyon da dan wasan barkwancin yayi wato Shagirgirbau ta karade duk wata kafa ta sada zumunta ta soshiyal midiya, wanda a cikin bidiyon yake fadin cewa a dai na kiransa da ā€œMista Manā€.

Zaku iya kallon wannan biduyon da kuka ajiye muku a kasa domin kuji sauran bayani a cikin.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger šŸ˜ Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please