Wannan Yaron Ba Nawa Bane, Ya Cika Munin Tsiya,Bazan Biya Kuɗin Magani Ba – Wani Mahaifi Ya koka

Posted by

Wannan Yaron Ba Nawa Bane, Ya Cika Munin Tsiya,Bazan Biya Kuɗin Magani Ba – Wani Mahaifi Ya koka

Bazan Biya Kuɗin Magani Ba, Wannan Yaron Ba Nawa Bane, Ya Cika Muni – Wani Uba Ya Koka

Wani Mutum Ɗan Najeriya daya ɓoye sunan sa, ya saki wasu hotunan jinjiri, yana mai nuna ɓacin rai da takaici.

Mutum ya kuma cika da mamaki idan dagaske yaron ya kasance ɗan da matarsa ta haifa a matsayin Ɗan sa.

A cewar sa, yaron yayi munin da za’a ce dan sa ne, don haka bazai amince da sakamakon gwajin cikin na ɗan ba.

Mutumen ya kuma cika da zargin cewa, Matar sa tana gudanar da mu’amula da wasu a waje, a saboda haka, yayi gargaɗin cewa ba zai biya kudin maganin yaron ba da suka je Asibiti.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *