Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyarar Sallah.

Posted by

Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyarar Sallah.

Yakai Ziyara Jiharsa Ta Haihuwa Wato Katsina, Jarumi Lawan Ahmad Yakai Ziyarar Sallah Ga Iyaye Da Yan Uwansa A Bakorin Jahar Katsina.

Jarumi Lawan Ahmad Wanda Shine Mamallakin Tashar Bakori Tv Wadda Ke Wallafa Shirin Fim Din Izzar So.

Tashar Bakori Tv Dai Ta Samo Asali Ne Daga Sunan Garin Da Jarumin Ya Fito Wato Garin Bakori.

Cikin Farin Ciki Ya Wallafa Hotunan Ziyarar Tasa, Dakuma Haduwar Sa Da Yan Uwansa Tare Wanda An Dade Ba’a Hadu Ba.

Ga Duk Kanin Alamu Dakuma Yadda Hotunan Suka Nuna, Jarumin Yanada Kyakkyawar Zamantakewa Da Yan Uwan Sa.

RELATED POSTS: Yadda Hotunan Wani Magidanci Bahaushe Tareda Iyalansa Ya Janyo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta

RELATED POSTS: Shin Andainayin Shirin Izzar so sabida Rasuwar director din shirin Nura Mustapha Waye?

REad In English 

Kannywood Actress Lawan Ahmad Visits His Parents For Prayers.

Lawan Ahmad pays homage to his parents and relatives in Bakorin, Katsina State.

Lawan Ahmad, Owner of Bakori TV, Produces Izzar So

Bakori Tv derives its name from Bakori.

He happily posted pictures of his visit, and his reunion with his long-lost family.

For All Its Signs And As The Photos Show, The Hero Has A Good Relationship With His Relatives.

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *