Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Sukayi Gaba Da Wasu Matan Aure Biyu A Hanyar Sokoto Duba Abinda Ya Faru

Posted by

Wasu mutane matafiya yan mata sun shiga hannun masu garkuwa da mutane daga hanyar sokoto zuwa jihar katsina dake nigeria domin kaiwa wata ziyara ta musamman.

Masu garkuwa da mutane sunyi gaba da wasu fasinjojin motar jihar sokoto zuwa garin kano da misalin karfe 1:00 na daren jiya wayewar yau alhamis a unguwar more dake karamar hukumar kware ta jihar sokoto.

Cikin matan da suka tafi dasu akwai wata baiwar allah mai suna maryam ahmad wacce ta kasance matar aure ce yayin daā€™ a wannan lokacin suka bata umarnin data ajiye jaririn da take tare dashi kafin su, tafi da ita.

Yanzu haka dai wannan lamari yana matukar baiwa mutane mamaki yayin da jamaā€™ar gari sukayi allah wadai har takai ga sunkai koken su, wurin jamiā€™an tsaro domin nuna goyon bayan su akan kubutar da matan.

Jamiā€™an tsaron ā€˜yan sandan jihar ta sokoto sun bayyana cewa zasu ceto matan daga hannun masu garkuwa da mutanan nan bada jimawa ba, a cewar jamiā€™an yan sandan jihar ta sokoto.

Kuci gaba da kasancewa da shafin Janzakitv, gidan labarai kowace rana da kowani lokaci tsawon awanni 24, mungode da kasancewa damu.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *