Ina zaki damu duniya?
Tabbas tazo karshe in Duniya
Yadda mahaifi yaye lalata da yaran sa na cikin sa guda biyu, daya ar shekara 7 daya karamar kuma Yar Shekara, and wani labari ne mai matukar sanya hawaye da kuma tayar da hankali.
Rigasa Hayin Malam Bello Layin Gangarila Lamarin Da Ya Faru Ne A Garin
Bayyana yadda yaran suka fara bayyana uwar yaran In kasancewar matafiyi ne yana yin kusan wata 1 ko 3 bai dawo ba, mata abunda uban nasu yake yi musu duk.
Sai ya nuna baima san abunda matar tasa take cewa ba, ta bayyana ta nemi dasu sasanta a junan su ba tare da maganar ta fita waje ba.
Sai suka ce ai ta sami matsala ne har ta kai da suka kaita wajen wani Boka Wanda ya tambayeta tana fama da cikin kai,sai tace masa eh. Daga baya sai ta hadu da abokin mijin ta labarta
Aljanu ne suke damunta da ita da yaran nata, da ga nan ne kawai sukace.
Kuma har bayani yaran sunyi da bakin su an inda har suka bayyana eh tabbas baban nasu ne yake musu abun,har mahaifin ya fara wufcewa yana fadin ai ba Abba daya ne kadai a gidan ba,sai dai daga bisani
A faru da ita da yaran nata, ga dai labarin daga bakin matar da abunda.