Yadda Naso Nayi Suna da Amfani da Kalmar Karuwanci Kwanakin Baya Inji Salma Kwana casa’in

Posted by

Yadda Naso Nayi Suna da Photunan tsiraici Kwanakin Baya Inji Salma Kwana casa’in

Sabuwar Salma Na Cikin Shirin Kwana Casa’in Ta Bayyana Wani Labari. Inda Tace Taso Yayi Suna Da Kalmar Karuwanci A Shafin Twitter, Sai Kuma Ta Tuna Ita Musulma Ce Kuma ‘Yar Arewa.

Ta Bayyana Wannan Labarin Ne A Wani Gajeran Bidiyo A Shafinta Na Instagram Inda Tace Tazo Yin Posting Saita Rubuta Kalmar Karuwanci A Cikin Posting Din Nata Wato

(Ashawo) Domin Idan Ta Sa Wannan Sunan Na Ashawo Tasan Nan Da Nan Zatayi Suna Kuma Zata Sami Mabiya Sosai.

Sai Dai Tayi Wani Tunanin Cewa Idan Tayi Haka. Hakan Bai Dace Ba Ganin Cewa Ita Musulma Ce Kuma ‘Yar Arewa

a Bayanin Nata Da Tayi Anan. Tayi Bayanin Nata Ne Cikin Yaren Turancin

NECO Chemistry Practical Questions and Answers 2022 (Theory) Legit Free Expo Answers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *