KANNYWOOD

Yadda Wasu Jaruman Kannywood Kecewa Sai anyi Lalata Dasu kafin Asakasu Film

Wasu naganin anya kuwa kalaman nan gaskiya duba an dade ana yayata irin wannan kalamai amma kuma daga ance jaruma ta fito ta fadi wanda ya nemeta suyi lalata sai kaji shiru

Tikkashi Duk anyi lalata damu kafin asamu cikin shirin film

Wasu matan kannywood da kuma yan tiktok sun fito suna fada cewa gaskiya dayawa wasu jaruman sai anyi lalata dasu sannan ake saka su acikin shirin film idan kuma kikaki amincewa tofa sai dai kiji anayi dan baza a sakaki acikin film ba

Sai dai wasu naganin wannan kamar labarin kanzan kurege ne tunda har maganar ta shafi yan tiktok saman akwai takun saka tsakanin kannywood da kuma jaruman tiktok

 

 

Amma mutane da dama naganin wannan bafa wani abun mamaki bane dan ance masu shirya shirin film suna lalata da mata kafin su saka su a film tunda su kansu matan a tsakanin su suna case din wata tana neman wata balle kuma ace namiji ya nemi mace wannan ai ba wani abu bane daza a tsaya ana tattaunawa akansa

Sai dai kawai ayi addu’a Allah ya kawo mana gyara acikin masana’antar kannywood wa’yanda suka lalace kuma Allah ya shirye wa’yanda kuma basu lalace ba Allah ya kiyaye su Ameen

READ ALSO:  Jaruma Nafeesat Abdullahi Tasayi Motar Milyan 40 A Satinnan

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please