Yanzu Haka an fitar da Sunayen Wadanda LAPO Microfinance Bank Zasu Turawa Kudi Karkashin Shirin Nigeria Youth Investment Fund NYIF, (PDF format)

Posted by

Assalamu alaikum warahamatullahi taala wabarakatuhu barkanku dazuwa wannan site namu Mai albarka na Hausa.sqhub.ng shafin taimakon Alumma.

kaman yadda kukasani ayaune gidauniyar lapo zasu turawa mutane kudi karkashin Shirin Nigerian youth investment found.

bayan samun sakonni damukayi na sauke jerin sunayen wadanda lapo zasubawa kudin
karkashin Shirin Nigerian youth investment found NYIF hakanbyasa mukayimuku wanna rubutu domin ingizowa sunayen mutane Wanda zaa bawa wannan kudi.

Amfanin Bankin Na Lapo Microfinance

wannan banki na lapo Microfinance ya jagoranci rabon tallafin jarin na jerin Yan Nigerian matasa na nyif loan ga jerin mutane 25,000 dasukaci gajiyar wannan Tallafi wadanda aka tantance akwanannan.

asusun hannun jari na nyif Nigeria shirine na Samar da tallafin kudi naira miliyan 75 ga matasa Wanda gwàmnatin shugaba muhammadu buhari ta kaddamar domin saka hannun jari acikin Sabin da matasan nijeria sukeyi acikin sanaoinsu.

sannan kowanne daga cikin bankuna sunbada lamuni na nyif Ana bada dama ga masu amfana Kuma Ana sanarwa dasu ta amfani da lambobin waya da email da akabada lokacin rigister.

Adadin Mutanen Dasukaci Gajiyar Wannan Tallafi Na Lapo

kusan matasa 10,000 sukaci Gajiyar wannan tallafi atsakanin shekara ta 2020 zuwa 2021

Kaman Yadda Bayanan Maikatar Suka Nuna

Bankin micro finance bankine daya tilo sannan Maikatar tanemi taimakon Bankin NPF Microfinance.

Bankunan Da Aka Nemi Aiki Tare Dasu

  • Lapo Microfinance
  • Baobad microfinance

Don gaggauta biyan bashin mutane kusan miliyan uku da rabi da Sukayi rigister.

Yadda Ake Duba Sunaye

https://eu.docworkspace.com/d/sIMWLk%20oKIAcC30pQG

8 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *