KANNYWOOD

YANZU YANZUN: Aliartwork Madagwal Yasha Duka A hannun DSS Akan Magantuwa Da Auren Ummi Rahab Dayayi

Mungacewar Jarumi Aliartwork yasha dukan tsiya agurin jami’an DSS na jahar Kaduna Kaman Yanda Shi Jarumin Ya Wallafa Ashafinsa Na Instagram

A wata wallafa da muka samu daga shafin shahararran mai wasan barkwanci Ali Artwork wanda aka fi sani sa Madagwal, ya bayyana wani mummunan al’amari da ya faru da shi a yau a garin Kaduna.

Ali Artwork ya wallafa wata bidiyo inda yake bayanin abin da ya faru da shi, inda jami’an DSS na garin Kaduna suka yi masa duka da kuma sa shi kallon rana.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Ali Artwork.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by MADAGWAL 😂 🇳🇬 (@aliartwork)

Akasan Wannan Bidiyon Yayi Wani Rubutu Mai Tsayi Dakuma Wasu photunan akan Qorafinda yakai Amman Abun Y juye dashi inda akamasa wannan dukar Ga abunda jarumin ya rubuta

”ZUWA GA ADALIN SHUGABAN DSS NA KASA ALH. MAGAJI YUSUF BICHI

YAU A GARIN KADUNA JAMI AN DSS NA KADUNA SUNYIWA SHAHARARREN ME WASAN BARKWANCI WATO ALI ARTWORK MADAGWAL DUKA DA SASHI YA KALLI RANA SABODA YA KAWO KOKEN SA A KAN WASU MATSAFA DAKE BIBIYAR RAYUWARSA DA TA DAN UWANSA DAYAKE AIKI A WANNAN MA’AIKATA DSS YA SHIGAR DA KOKEN TUN RANAR 9-6-2022 AMMA KULLUM YAZO BABU AMSA MAI DADI YANZU HAKA DAN UWAN NASA YANA NAN RAI A HANNUN ALLAH BAYAN ALI ARTWORK MADAGWAL YA NEMI A MUSU ADALCI AKA KI SHINE DA YA FUSATA YAYI MAGANA SHINE SUKACE WAI YAYI MUSU RASHIN KUNYA SHINE SUKA MAI DUKA SUKA KORESHI DAGA WAJEN DA SHI DA DAN UWAN NASA SANNAN SUKACE YA TAFI SHI ZAI KULA DA DAN UWANNASA SU BABU RUWANSU A SANI MU BABAN MU SHUGABAN DSS NA KASA MUTUMIN KIRKI NE KUMA BAYA SON ZALINCI AMMA AN SAMU WASU DAGA CIKIN GURBATATTUN MUTANEN DA KE AIKI A CIKIN WANNAN MA’AIKATA TA DSS SUNA SON SU BATA MASA SUNA DA AIKINSA BAYAN KUMA AIKINE DA YA SHIFI KARE AL’UMMAR KASA A SANIN TALAKAWAN KASARMU YANZU JAMI’AN DSS KAWAI SUKA RAGE A NIGERIA WANDA AKE MUSU KYAKYAWAN ZATO DA KULA DA AIKINSU YANDA YA KAMATA SANNAN ANSAN MA’AIKATA BASA KARBAR CIN HANCI KO RASHAWA KO KWANAKI MA’AIKATA SUN GAYYACI A ALI ARTWORK MADAGWAL HAR GARIN ABUJA TA HANYAR DAN SHUGABAN DSS NA KASA WATO MUHAMMAD BICHI AKAN YA TAIMAKA MUSU WAJEN GANIN AIKINSU YA TAFI DAIDAI TA HANYAR SANA’AR SA TA BARKWANCI YAJE YA WAYAR DA KAN JAMA’A AKAN SHA’ANIN TSARON KASA KUMA YA YARDA ZAIYI BA TARE DA AN BASHI KO SISI BA BAI DUBA HALIN DA KASAR TAKE CIKI BA NA RASHIN TSARO AMMA YAJE YAYI VIDEO BA TARE DA YANA TSORON BASU AIKATA WANNAN LAIFI ZASU MASA WANI ABUBA SAI DAN YA DOGARA GA ALLAH SHINE MAI TSARE BAWANSA KUMA SHI ZAI TSARESHI DUK DUNIYA TAGA VIDEO DA YAYI A TASHAR MOTA AKAN DIREBOBI BASU KARBAR SAKO BASU DUBA BA TA HANYAR HAKA AKAN IYA SAKA MAKAMAI A CIKI A KUMA KAISHI INDA BAIDACE BA KUMA YA CUTAR DA AL’UMMA A DON HAKA NAKE ROKON BABAN MU ALH. MAGAJI YUSUF BICHI MUNA NEMAN ADALCI DAGA GAREKA A KULA DA CASE DINSU DOMIN ABUN ZAI TAIMAKI KASA DA AL’UMMAR KASAR MU NIGERIA DON KAUDA MIYAGU DAGA CIKIN AL’UMMAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W 💚💚💚 ALLAH YA TSARE MANA KASAR MU ALLAH YA TSARE MANA AL’UMMAR MU DARAJAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W”

Ga Photunan Qorafinshi Da Ya Wallahfa Dukum Wasu Photunanshi Da aka Dakeshi Hadida wadanda Yake tuhuma acikin Qararshi

READ ALSO:  Innalillahi Kalli Abunda Fati Washa Ta’aikata a Kasar Waje da Sunan More Rayuwa

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please