LABARAI

Yanzu Yanzun Asirin Wani Dan Daudu Mai Amfani Dasunan Mata A Facebook Ya Tonu

Yanzu Yanzun Asirin Wani Dan Daudu Mai Amfani Dasunan Mata A Facebook Ya Tonu

Yanzun Nan Mukaga wani Rubutu A Shafin Facebook Kamar Haka

ABUN MAMAKI:-Ashe Saddiqa Dan Daudune shima Daga Garin Pataskun, jihar Yobe.

Na dade banga dan iska tatacce kuma fitsararre irin wannan yaran ba mai suna Siddiqa Aliyu, wato alummar mu basa jin kunya.

Account fa ya bude da sunan mace, kuma ya dora hotan mace, tare da sanya sunan gari Yola a profile din shi, sannan ya dunga bibiyan posting mutane yana comment, kayi amfani da hotan yarinya ka cutar da ita, duk da ka goge dayan da ka taba sawa.

Shi a tunanin shi, wai sai yayi damfara ko yayi chart a matsayin mace ne shi ne ya zama laifi, kuma wai shi a ganin shi sunan shi “Siddiqu” to amma mu “Siddiqa” muka gani.

Na rantse da Allah from day one na sa masa ayar tambaya, kuma na ji a kina irin yadda wannan ke comment cikin sauki haka, to nasan namiji ne ba mace ba, amma na barshi Facebook eyes service su kamo shi,

Tun jiya da naga ana tuhumar sa, na bashi kariya amma da ya ga euta yayi wuta sai yau ya tona kan shi, na rantse da Allah saddiqa bashi da banbanci da dan daudun dake Saida tuwo a gefen hanya.

Dan Allah ku daina bude account da sunan mata domin hakan kuna sa rashin yarda a tsakanin nisa’u da rijalu wannan dandanlin.

Daga Usman Rabiu Usman Rabiu Kwankwaso

READ ALSO:  Kalli Garuruwanda Suke Bautar Zakari Wato Al aurar Namiji Wa’iyazu billah

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please