Batun Iskancin Da Safarau Takeyi Rahama Sadau Ta Daura Lefin Kan ‘Yan Kannywood
Shaharriyar jarumar kannywooda Dakuma Nollywood Sannan Sabuwar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinai Ta Bollywood Dake Kasar Indian kuma basau
Kodajin hakan kunsan wace ‘yar baiwar jarumarce Wanda baisani ba kuma watau jarumar Dakunka fisani a Masana’antar kannywood waton Jaruma Rahama Sadau
Tace Batun Iskancin Da Safarau Takeyi Rahama Sadau Ta Daura Lefin Kan ‘Yan Kannywood kamar yanda muka gani a wani faifan bidiyon da tashar duniyar kannywod suka dora
Bidiyon yanada mintuna kusan ashirn da dori inda acikin bidiyon zakuji abunda jarumar tace ga bidiyon akasa saiku daure ku kallah kuji da kunnayenku
https://youtu.be/9FuQawYMviA
kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi
Kukalli: Ku Kalli Sabon Fim Din Indian Da Rahama Sadau Ta Fito a ciki
Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912