Jaruma Saima Muhammad Ta Sake Yin Aure

Posted by

Jaruma Saima Muhammad Ta Sake Yin Aure

MashaAllah Tsohuwar Jarumar KannyWood Saima Muhammad Ta Sakeyin Sabon Aure!

Wannan Jarumar Dai Ta Dibe Shekaru Da Dama Cikin Masanaā€™antar KannyWoodKannyWood.

Sai Dai Bayan Jarumar Tayi Aure Ta Fito, Bata Sake Dawowa Masanaā€™antar KannyWood Ba..

Yau Dai Muke Samun Labarin Cewa Jarumar Ta Sakeyin Wani Sabon Auren.

https://youtu.be/sxRx8-HZI5Y

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *