Da Nayi Madigo Gwara Na Nemi Katon Namiji Inji Murja, Hadiza Gabon Anyi Mata Sharrin…

Posted by

Ga Labari Da Dumi Dumin ta: Fitacciyar Jarumar Tiktok Murja Ta Fadi Wata Magana Wacca Ta Ja Hankalin Mutane A Kan Wasu Masu Kokarin Bata Mata Suna…

Jaruma Hadiza Gabon Ta bayyana Cewa Tana Puskantar Barazana, Shin Ko mun San Abin Da Fitacciyar Jarumar Tiktok Jaruma Murja Ta Fada.

Acikin Bidiyon Ta kwarkwarewa Wannan Me Ampani Da Sunan Ta suna Bata Mata Suna a Social Media Har Hakan Yasa Ta Ce Da ace tayi madigo gara ta nemi Namiji.

Domin Samun Karin Bayani a kan Wannan Labarin mun kawo muku Bidiyon da yake dauke da Dukkan Bayanai A Kan wannan Al Amarin, Ga bidiyon.

In baku manta badai a Chan kwanakin bayama Amina Amal Tafito ta yiwa Hadiza Gabon sharrin madigo.

Allah yasa mudace Ameen.

https://youtu.be/jRrpDUw8Z7s

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *