Kalli Yadda Mahaifiyar Safara’u Ta Rungumeta Tsabar Farincin Sun Jima Basugamuba

Posted by

Assalama Alaikum Barkammu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku Awani Sabin Shirin a shafin KuryaLoaded

Ficacciyar Mawakiya Safara’u Kwana Casa’in tarungume Mahaifiyarta Tsabar Farincin Sun Jima Basugamuba.

Mungano hakanne awata wallafa Datayi ahafinta na tiktok inda Suka Rungume itada Mahaifiyar ta ta Suna masu Farinciki Kan sunjima Basu gamuba.

Mahaifiyar ta ta tanuna Farinciki sosai hartana wani furuci Kan cewa Yar hatafita tsayi Masha Allah tasamata Albarka sosai.

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *