Adam A zango Ali Nuhu da Laila sun koka kan Harin jirgin kasan kaduna
Jaruman sun kokan kan yadda harkar tsaro take basu tsaro a Nigeria inda suka ce gaskiya gwabnati saifa ta tashi tsaye ganin yadda kullum al’amarin ta azzara yake
Anjiyo Adam A Zango dai yana chacchakar gwabnati musamman ganin yadda mahaifiyar sa wato jihar Kaduna take fama da tabarbarewar rashin tsaro inda yace yanzu fa abin yakai Bama gida za a biyokaba har cikin jirgi ake bi ake kwamishe mutane
[ads1]
Related posts:
Jacob Zango Ya goyi bayan Kan Sukar Yan Kannywood da Yayi Sheikh Idris Abdulazeez bauchi
Shekaru 14 anan nake debowa mahaifiyata ruwa saboda itace rijiya a Qauyenmu Inji Rahama Sadau
Bidiyon Maryam Yahaya Kan Cinyar Wani Saurayi
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Babban Jarumin Cikin Masana’antar Kannywood Ali Artw...